BREAKING: Galadiman Kano: Bayan ce ce ku ce, Ganduje ya dura a Kano da wasu jiga jigan APC

Kano – Shugaban jam’iyyar APC, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya dura a jihar Kano a yau Asabar 5.ga watan Afrilun 2025.

Ganduje ya isa Kano ne domin jaje bayan rasuwar dattijo kuma Galadiman Kano, Alhaji Abbas Sanusi.

Wannan na kunshe ne a cikin wata sanarwa da hadimin Bashir Ahmad mai suna…

Galadiman Kano: Bayan ce ce ku ce, Ganduje ya dura a Kano da wasu jiga jigan APC …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment