“Hauka,” “wauta” da “rashin hankali” su ne kalmomin da masharhanta ke amfani da su wajen bayyana ra’ayoyinsu game da matakin kakaba harajin fito da shugaban Amurka Donald Trump ya dauka a ranar da ya yiwa lakabi da “Ranar ‘Yanci,” wato ranar 2 ga Afrilu. Babu abin…
Guguwar Kudin Fito Na Gwamnatin Trump: Dabara Ko Hauka? …C0NTINUE READING HERE >>>>