Gwamnan Jihar Edo, Monday Okpebholo, ya kai ziyarar jaje ga Gwamnatin Kano, da iyalan mafarauta 16 da ɓata gari suka kone su har lahira a garin Uromi, da ke Jihar Edo, lamarin da ya janyo ce-ce-ku-ce a fadin ƙasar nan inda jama’a ke buƙatar adalci ga mamatan.
Da yake jawabi a gidan…
Gwamnan Edo Ya Kai Ziyarar Jaje Kan Kisan Mafarauta A Uromi …C0NTINUE READING HERE >>>>