Gwamnan Filato, Caleb Mutfwang, ya bayyana kaduwarsa kan sabon harin da aka kai Zikwe a Bassa, inda aka kashe mata, maza da yara kananaYa sanar da sabbin dokoki da suka hada da haramta kiwo da daddare, hana jigilar shanu bayan karfe 7:00 na yamma da kuma takaita zirga-zirgar babura…
Gwamnati Ta Kafa Sababbin Dokoki a Filato saboda Kashe Kashe …C0NTINUE READING HERE >>>>