BREAKING: Gwamnatin Kano Ta Yi Barazanar Kwace Filaye

Gwamnatin jihar Kano ta sanar da karin kwanaki 60 domin sabunta takardun shaidar mallakar fili a jihar (CofO).

 

Gwamnatin jihar ta kuma yi gargadin cewa, masu takardar mallakar filaye da suka ki bin wannan sabon wa’adin, za su iya rasa filayensu, duba da ka’idojin mallakar filaye…

Gwamnatin Kano Ta Yi Barazanar Kwace Filaye …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment