BREAKING: Gwamnatin Tinubu na Dab da Sakawa Shehu Sani, Omokri da wasu ‘Yan Adawa da Mukamai

Gwamnatin Tarayya ta fara tantance wasu ‘yan siyasa domin cike mukaman jakadanci da manyan ofisoshin jakadu 22 a kasashen wajeRahotanni sun bayyana cewa tsofaffin gwamnonin PDP, Ifeanyi Ugwuanyi da Okezie Ikpeazu, sun shiga cikin jerin wadanda ake tantancewaTsohon Sanata Shehu Sani,…

Gwamnatin Tinubu na Dab da Sakawa Shehu Sani, Omokri da wasu ‘Yan Adawa da Mukamai …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment