BREAKING: Haaland Zai Ziyarci Likita Saboda Raunin Da Ya Samu A Ƙafa

Ɗan wasan gaban Manchester City, Erling Haaland, zai ziyarci ƙwararren likita saboda rauni da ya samu a idon sahunsa a wasan da suka buga da Bournemouth a gasar kofin FA ranar Lahadi.

Duk da haka, ƙungiyar ta ce tana fatan Haaland zai warke a kan lokaci don ci gaba da wasa a wannan…

Haaland Zai Ziyarci Likita Saboda Raunin Da Ya Samu A Ƙafa …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment