An shiga jimami a jihar Yobe bayan wani bam da aka binnne a cikin daji ya tashi inda ya ritsa da wasu mutane da ke kusa da wajenLamarin fashewar bam ɗin ya auku ne a wani ƙauyen Buni Yadi, hedkwatar ƙaramar hukumar Gujba ta jihar YobeBam ɗin ya fashe ne bayan da wani matashi ya yi…
Hankula Sun Tashi bayan Bam Ya Fashe Ana cikin Azumi a Yobe …C0NTINUE READING HERE >>>>