BREAKING: Hawan Sallah: An Taso Sanusi II da Abba Kabir kan Bijirewa Umarnin Ƴan Sanda a Kano

Wata ƙungiyar farar hula ta bukaci bincike kan asarar rayuka yayin bukin Sallah a Kano, suna zargin gwamnati da rashin bin dokar hana hawan sallah Kungiyar ta soki Gwamna Abba Kabir Yusuf da Sarkin Kano Sanusi Lamido Sanusi bisa kin bin umarnin ‘yan sanda, wanda ya janyo mutuwar mutane…

Hawan Sallah: An Taso Sanusi II da Abba Kabir kan Bijirewa Umarnin Ƴan Sanda a Kano …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment