BREAKING: JAMB Ta Bankaɗo Jabun Takardun Shaidar Kakammal Sakandire 585 A Shekarar 2025

Hukumar shirya jarabawar shiga makarantun gaba da sakandire ta kasa (JAMB) ta gano akalla 585 jabun takardun shaidar kammala sakandire a shekarar 2025 kaɗai.

 

Shugaban hukumar, Farfesa Is-haq Oloyede ne ya bayyana hakan a yayin wani taron tattaunawa da ma’aikatan Hukumar a…

JAMB Ta Bankaɗo Jabun Takardun Shaidar Kakammal Sakandire 585 A Shekarar 2025 …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment