Hukumar tattara kuɗin haraji ta Kaduna ta musanta kalaman tsohon gwamnan jihar, Nasir El-Rufa’i, kan KADIRSShugaban hukumar, Kwamared Jerry Adams, ya ce babu ƙamshin gaskiya a adadin kuɗin da El-Rufa’i ya ce an tattaraYa bayyana bambancin tsarin tattara haraji a zamanin gwamnatin…
KADIRS: “Yadda El-Rufa’i Ya Yi Rugu Rugu da Hukumar Haraji a Zamaninsa” …C0NTINUE READING HERE >>>>