Shugaban APC na ƙasa, Abdullahi Umar Ganduje, ya gana da wasu mambobin jam’iyyar NNPP mai mulki a jihar KanoGanduje ya sanya labulen ne da wasu ƴan majalisar NNPP waɗanda ke takun saƙa da jagoran Kwankwasiyya, Rabiu Musa KwankwasoA cewar hadimin Ganduje, ganawar ta su na daga cikin…
Kano: Ganduje Ya Sanya Labule da ‘Yan Majalisar NNPP, an Fara Batun Komawarsu APC …C0NTINUE READING HERE >>>>