Kasar Sin ta gabatar da wani shirin gaggauta kara gina karfinta a bangaren aikin gona tsakanin shekarar 2024 zuwa ta 2035.
Shirin, wanda kwamitin kolin JKS da majalisar gudanarwa ta kasar suka fitar, ta sanya burin cimma nasara ta a-zo-a-gani, wajen gina karfin kasar a aikin gona…
Kasar Sin Na Shirin Gaggauta Karfafa Karfinta A Bangaren Aikin Gona …C0NTINUE READING HERE >>>>