Bauchi -:Rahotanni da muke samu sun tabbatar da cewa Allah ya karbi rayuwar Dr. Idris Abdulaziz Dutsen Tanshi.
Wasu majiyoyi sun ce shehin malamin ya rasu ne da daren yau Alhamis 3 ga watan Afrilun 2025 a jihar Bauchi.
Wannan na kunshe ne a cikin wata sanarwa da fitaccen malamin…
Kwana ya ƙare: Allah ya karbi rayuwar malamin Musulunci, Idris Dutsen Tanshi …C0NTINUE READING HERE >>>>