Sakataren kungiyar Izala na kasa, Sheikh Muhammad Kabir Haruna Gombe ya sanar da rasuwar wani babban malaminsa, Malam Ibrahim Bawa GwaniMalam Ibrahim Bawa Gwani ya kasance tsohon shugaban makarantar jeka-ka-dawo ta Comprehensive da ke jihar GombeBayan ya rasu yana da shekaru 70 a…
Kwana Ya Kare: Malamin Sheikh Kabiru Gombe Ya Rasu …C0NTINUE READING HERE >>>>