BREAKING: Li Qiang Ya Tattauna Da Shugabar Kwamitin EU

Li Qiang ya yi nuni da cewa, a kwanakin baya, kasar Amurka ta sanar da kara buga harajin kwastam ga dukkan kasashe abokanta na cinikayya ciki har da Sin da Turai, wanda mataki ne da bangare daya ya dauka, da ba da kariya ga cinikayya, da cin zarafin tattalin arziki. Ya ce, kasar Sin ta…

Li Qiang Ya Tattauna Da Shugabar Kwamitin EU …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment