BREAKING: Mafarauta Sun Nemi Adalci Kan Kisan Mambobinsu A Edo

Sarkin Bakan Hausa na Afrika, Alhaji Abashe Garba, ya yi kira ga gwamnatin tarayya da hukumomin tsaro da su gaggauta hukunta waɗanda suke da hannu a kisan mafarauta 16 da aka yi a garin Uromi, Jihar Edo.

Alhaji Abashe ya bayyana wannan kisan a matsayin wani mummunan lamari wanda ba…

Mafarauta Sun Nemi Adalci Kan Kisan Mambobinsu A Edo …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment