Kwamitin Zakka na Masarautar Hadejia a Jihar Jigawa, ya tattara tare da raba zakka da darajarta ta kai fiye da naira biliyan 1.072 ga mabuƙata da ke Masarautar.
A cewar wani rahoton da aka gabatar wa Sarkin Hadejia, Alhaji Adamu Abubakar, an raba kuɗaɗen da kayan tallafi ga iyalai…
Masarautar Hadejia Ta Raba Zakka Ta Fiye Da Naira Biliyan 1 Ga Mabuƙata …C0NTINUE READING HERE >>>>