BREAKING: Matafiya Sun Maƙale A Taraba Sakamakon Ɓallewar Gada

Duk da koke-koken da masu ababen hawa da matafiya suke yi a kan gadar Namnai da ta rufta a kan babbar hanyar tarayya ta Jalingo-Wukari a jihar Taraba, ruwan sama mai karfi ya sake wanke wata hanyar da mutanen kauyen suka gina ta wucin gadi, lamarin da ya sa masu amfani da hanyar suka…

Matafiya Sun Maƙale A Taraba Sakamakon Ɓallewar Gada …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment