Wasu matasa sun daka wawa kan kayan tallafin watan Ramadan da aka ce Seyi Tinubu dan shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ne zai raba a jihar Gombe.
In ba a manta ba, a ‘yan kwanakin nan, Seyi Tinubu ya kai ziyara jihohin Arewa inda ya ke tare da jama’a da shugabannin siyasa domin…
Matasa Sun Daka Wawasu Kan Tirelar Kayan Agajin Ramadan Na Seyi Tinubu A Gombe …C0NTINUE READING HERE >>>>