Kwamitin Sulhu na Majalisar Dinkin Duniya ya yi Allah wadai da kakkausar murya, kan harin da aka kai wa tawagar Majalisar Dinkin Duniya mai kiyaye zaman lafiya a jamhuriyyar Afrika ta tsakiya wato MINUSCA a kwanan baya.
MINUSCA ta tabbatar a ran 29 ga watan nan cewa, rukunin sintiri na…
MDD Ta Yi Tir Da Harin Da Aka Kai Wa Tawagar Kiyaye Zaman Lafiya …C0NTINUE READING HERE >>>>