BREAKING: Mutuwa Ta Sake Girgiza Najeriya, Mai Magana da Yawun APC Ya Rasu a Ƙasar Waje

Ogun – Sakataren yaɗa labarai na jam’iyyar APC reshen jihar Ogun, Alhaji Abdulraheem Tunde Oladunjoye, ya riga mu gidan gaskiya

Marugayin, wanda ya kasance mai ba Gwamna Dapo Abiodun shawara kan harkokin yada labarai, ya rasu a ƙasar waje bayan fama da rashin lafiya da ba a bayyana ba.

Mutuwa Ta Sake Girgiza Najeriya, Mai Magana da Yawun APC Ya Rasu a Ƙasar Waje …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment