Wanda ya kafa tsohon bankin Diamond kuma ya jagoranci kamfanin MTN a Najeriya, Pascal Dozie ya rasu yana da shekaru 85 a duniyaIyalan marigayin sun tabbatar da rasuwarsa a wata sanarwa da suka fitar, inda suka ce ya rasu sakamakon rashin lafiya da ke da alaka da tsufaAn bayyana cewa…
Najeriya Ta Yi Rashi, Attajirin da Ya Kafa Bankin Diamond, Ya Jagoranci MTN Ya Rasu …C0NTINUE READING HERE >>>>