Tsohon shugaban ƙasa, Olusegun Obasanjo, na shirin zuba jarin dala miliyan 700 a Kamaru domin bunƙasa kasuwanci tsakanin Nijeriya da Kamaru.
Ana sa ran Obasanjo zai kai ziyara tashar ruwan Kribi a watan Afrilu domin ƙaddamar da kamfaninsa, Obasanjo Agro-Allied Business Ltd…
Obasanjo Zai Zuba Jarin Dala Miliyan 700 A Kamaru …C0NTINUE READING HERE >>>>