Gwamnan Jihar Borno, Babagana Umara Zulum, ya karbi bakuncin Majalisar Sarakunan Gargajiya ta Arewa, a taronta na kwamitin zartarwa karo na 7, a Maiduguri ranar Talata, inda ya jaddada cewa, samarwa matasa abun yi a fadin Arewa zai magance matsalar rashin tsaro da ke addabar…
Samarwa Matasa Abun Yi Shi Zai Kawo Ƙarshen Ta’addancin Boko Haram Da ‘Yan Bindiga …C0NTINUE READING HERE >>>>