BREAKING: Saudiyya Ta Ƙaryata Sabuwar Dokar Hana Biza Ga Nijeriya Da Ƙasashe 13

Hukumar Saudi Arabia ta musanta batun sanarwar da ta yaɗu kan cewa an sanya dokar hana Takardar izini (visa) ga ‘yan ƙasa ƙasashe 14, ciki har da Nijeriya. Wannan sanarwar ta zargi cewa ƙasashe kamar Egypt, India, Pakistan, Morocco, Tunisia, Yemen, da Algeria sun shiga cikin jerin…

Saudiyya Ta Ƙaryata Sabuwar Dokar Hana Biza Ga Nijeriya Da Ƙasashe 13 …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment