Yau Litinin, kakakin ma’aikatar harkokin wajen Sin, Lin Jian ya gudanar da taron manema labarai na yau da kullum.
Yayin taron, Lin Jian ya bayyana cewa, hakikanin yanayi ya shaida cewa, babu wanda zai yi nasara a yakin haraji da yakin cinikayya, matakin haraji da Amurka ta dauka…
Sin Ta Bukaci Amurka Da Ta Yi Watsi Da Matsawa Sauran Kasashe Lamba …C0NTINUE READING HERE >>>>