Ministan ma’aikatar cinikayya na kasar Sin Wang Wentao, ya yi tir da matakin Amurka na kare-karen harajin fito kan hajojin da ake shigarwa kasar, matakin da ya bayyana a matsayin barazana ga daidaitaccen yanayin gudanar cinikayyar duniya, wanda kuma zai gurgunta tsarin bunkasar…
Sin Ta Yi Allah-wadai Da Karin Harajin Amurka Ta Kuma Jaddada Goyon Bayanta Ga Ka’idojin WTO …C0NTINUE READING HERE >>>>