BREAKING: Taimako ko Neman Suna: Najeriya Ta Tura Sojoji Wanzar da Zaman Lafiya Kasar Waje

Najeriya ta tura sojoji kimanin 171 zuwa Abyei, iyakar Sudan da Sudan ta Kudu, domin aikin wanzar da zaman lafiya karkashin shirin UNISFAManjo-Janar Boniface Sinjen ya bukaci sojojin su kasance masu da’a, tare da kaucewa duk wani abu da ka iya lalata martabar NajeriyaRahoto ya nuna…

Taimako ko Neman Suna: Najeriya Ta Tura Sojoji Wanzar da Zaman Lafiya Kasar Waje …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment