Fadar shugaban kasa ta nesanta kanta daga kamfen din zaben 2027 da aka fara a wasu jihohi, tana cewa bai samu amincewa daga Bola Tinubu ko Kashim Shettima baAn bayyana cewa fara tallan ‘yan takara a yanzu ya saba da dokar zabe, kuma shugaban kasa bai amince da kaddamar da kamfen kafin…
Tinubu Ya Hana Fara Masa Kamfen game da Zaben 2027 a Dukkan Jihohi …C0NTINUE READING HERE >>>>