BREAKING: Trump Ya Ƙaƙaba Wa Nijeriya Da Ƙasashen Duniya Haraji

Shugaban Amurka, Donald Trump, ya ƙaddamar da sabon haraji kan kayayyakin da ake shigowa da su Amurka daga ƙasashen duniya. 

Wannan mataki zai shafi ƙasashe da dama, inda wasu suka ce za su mayar da martani ta hanyar ɗora wa Amurka haraji iri ɗaya.

Sabon harajin zai fara daga 10…

Trump Ya Ƙaƙaba Wa Nijeriya Da Ƙasashen Duniya Haraji …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment