Tsohon gwamnan jihar Oyo kuma fitaccen masanin lissafi, Dr. Victor Omololu Olunloyo ya rasu.
Dr. Olunloyo ya rasu ne da sanyin safiyar Lahadi yana da shekaru 89 a duniya.
Marigayi gwamnan da aka haifa a ranar 14 ga Afrilu, 1935 zai cika shekaru 90 a cikin ‘yan kwanaki…
Tsohon Gwamnan Oyo, Omololu Olunloyo, Ya Rasu Yana Da Shekaru 89 …C0NTINUE READING HERE >>>>