Mazauna yankin Uromi na Jihar Edo, garin da aka yi wa Hausawa kisan gilla, sun fada cikin fargabar harin ramuwar gayyaRahotanni sun bayyana cewa wannan fargaba ta sa aka jibge tarin jami’an tsaro, ciki har da ‘yan sanda da jami’an farin kayaAn samu raguwar ayyuka a garin, yayin da…
Uromi: An Jibge Jami’an Tsaro a Garin da aka Hallaka Hausawa 16 a Edo …C0NTINUE READING HERE >>>>