FCT Abuja – Kotun kolin Najeriya ta jawo karshen taƙaddama kan shugabancin ɗaya daga cikin manyan jam’iyyun adawa watau LP da aka jima ana rigima a kao.
A yau Juma’a, 4 ga watan Afrilu, 2025, Kotun Koli ta Najeriya, ta yanke hukuncin tsige Julius Abure daga matsayin Shugaban…
“Wa’adinka Ya Ƙare,” Kotun Kolin Najeriya Ta Tsige Shugaban Jam’iyya na Ƙasa …C0NTINUE READING HERE >>>>