Wani mutum mai suna Musa Abubakar, wanda ya yi ridda saboda tsoron ’yan bindiga, ya sake karɓar addinin Musulunci tare da matansa biyu a ranar AsabarMutumin ya yi ƙaura daga Sakkwato zuwa Taraba saboda matsalar tsaro, inda ya shawo kan matansa su shiga Kiristanci, amma daga baya…
Yadda ɗan Sokoto ya yi ridda ya sake dawowa Musulunci bayan Sanata ya shiga lamarin …C0NTINUE READING HERE >>>>