Za a iya cewa wasan yau da aka buga tsakanin manyan kungiyoyin kwallon kafa biyu na Arsenal da Real Madrid ya zamo wasa mafi kayatarwa da aka buga a wannan kakar a gasar Zakarun Turai (UEFA).
Wasan da aka buga a filin wasa na Emirates dake birnin Landan ya matukar kayatar da masu…
Yadda Arsenal Ta Ɗebe Albarkar Real Madrid A Filin Wasa Na Emirates …C0NTINUE READING HERE >>>>