BREAKING: ‘Yan Bindiga A Ƙarƙashin Jagorancin Turji Sun Kashe Manoma 12 A Sokoto

Wasu ‘yan bindiga da ake kyautata zaton a karkashin Bello Turji wanda ake nema ruwa a jallo suke, sun kashe mutane 12 a garin Lugu da ke karamar hukumar Isa ta jihar Sokoto.

 

Majiyoyi sun shaida wa LEADERSHIP a ranar Alhamis cewa, an kai harin ne a lokacin da ’yan bindigar ke…

‘Yan Bindiga A Ƙarƙashin Jagorancin Turji Sun Kashe Manoma 12 A Sokoto …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment