BREAKING: ’Yansanda Sun Gayyaci Sanusi II Kan Kisan Jami’in Sa-kai Yayin Hawan Sallah A Kano

’Yansanda sun gayyaci Sarkin Kano na 16, Muhammadu Sanusi II, zuwa Abuja domin amsa tambayoyi kan rikicin da ya faru yayin hawan sallah, wanda ya yi sanadiyyar mutuwar wani jami’in sa-kai, Surajo Rabiu, tare da jikkata wani mutum ɗaya.

Rikicin ya faru ne a ranar Sallah lokacin da…

’Yansanda Sun Gayyaci Sanusi II Kan Kisan Jami’in Sa-kai Yayin Hawan Sallah A Kano …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment