‘Yansanda a Jihar Nasarawa, sun kama wani da ake zargi da garkuwa da mutane tare da ceto wasu ɗalibai biyu da aka sace a jihar.
An kama wanda ake zargin ne bayan da aka samu kiran gaggawa a ranar Lahadi cewa wasu masu garkuwa da mutane sun kai hari yankin.
Kwamishinan ‘yansandan…
‘Yansanda Sun Kama Ɗan Bindiga, Sun Ceto Ɗalibai 2 A Nasarawa …C0NTINUE READING HERE >>>>