Kamfanin layin dogo na kasar Sin ya bayyana yau Lahadi cewa, an yi jigilar kayayyaki tan miliyan 970 ta hanyar sufurin layin dogo na kasar Sin a cikin watanni ukun farko na shekarar 2025, adadin da ya karu da kashi 3.1 bisa dari idan aka kwatanta da makamancin lokacin a bara. Kana,…
Yawan Jigilar Kayayyakin Da Aka Yi Ta Layin Dogo Na Sin Ya Karu A Rubu’in Farko …C0NTINUE READING HERE >>>>