BUKIN KIRSIMETI:Gwamnatin Tarayya Ta Rage Kudin Sufuri

Washington, DC — 

Gwamnatin tarayya ta bada umarnin fara aiwatar da sabon tsarin An rangwamen sufuri ga matafiya masu dogo zango jiya Talata, jajibirin Kirsimeti, zuwa ranar 5 ga watan Janairu, 2025.

Wannan shi ne karo na biyu a cikin watanni 12 da Gwamnatin Tarayya za ta ba da wannan…

BUKIN KIRSIMETI:Gwamnatin Tarayya Ta Rage Kudin Sufuri …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment