Bayan da gwamnatin kasar Sin ta nuna sakamakon kidayar tattalin arzikin kasa karo na 5 a kwanan nan, kafofin watsa labaru na kasashen waje da dama sun yaba da sakamakon matuka.
Alkaluman da aka fitar sun nuna cewa, a shekarar 2023, kasar Sin ita ce ta biyu a duniya a karfin tattalin…
Bunkasar Tattalin Arzikin Sin Ta Kawo Damammaki Ga Duniya …C0NTINUE READING >>>>