Xi Ya Mika Jaje Game Da Hadarin Jirgin Saman Azerbaijan

Xi Ya Mika Jaje Game Da Hadarin Jirgin Saman Azerbaijan

A yau Alhamis, shugaba Xi Jinping na kasar Sin ya mika jaje ga shugabannin kasashen Azerbaijan Ilham Aliyev da na kasar Rasha Vladimir Putin da kuma na Kazakhstan Kassym-Jomart Tokayev bisa asarar rayukan mutane da aka yi a hadarin jirgin saman kamfanin Azerbaijan. (Mai fassara:… Xi Ya Mika Jaje Game Da Hadarin Jirgin Saman Azerbaijan … Read more

Babban ɗa ga gwamnan Jigawa ya rasu a hadarin mota

Babban ɗa ga gwamnan Jigawa ya rasu a hadarin mota

Gwamnan jihar Jigawa Malam Umar Namadi ya rasa dansa kwana guda kacal bayan rashin mahaifiyar sa. Abdulwahab Umar Namadi ɗan fari ga Gwamna Umar Namadi ya rasu ne bayan wani haɗarin mota akan hanyarsu ta dawowa daga Kafin Hausa shi da abokansa, kwana guda da rasuwar… Babban ɗa ga gwamnan Jigawa ya rasu a hadarin … Read more

Nigerian Governor Pardons Resident Sentenced to Death for Stealing Chicken, Gives Reason

Nigerian Governor Pardons Resident Sentenced to Death for Stealing Chicken, Gives Reason

Henzodaily.ng journalist Esther Odili has over two years of experience covering political parties and movements Osun state – Governor Ademola Adeleke of Osun state on Thursday, December 26, pardoned Segun Olowookere, who was sentenced to death by hanging for stealing a chicken and eggs in… Nigerian Governor Pardons Resident Sentenced to Death for Stealing Chicken, … Read more

Abba Kabir Yusuf Ya Yi Wa Gwamna Ta’aziyyar Rasuwar ‘Dansa

An Rufe Babbar Kasuwa a Kano kan Zargin Karuwanci, Malamin Musulunci Ya Koka

An sake shiga jimami a jihar Jigawa bayan rasuwar yaron Gwamna Ahmed Umar Namadi kwana ɗaya bayan rasuwar mahaifiyarsaGwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusf ya miƙa saƙon ta’aziyyarsa ga Gwamna Namadi kan rasuwar Abdulwahab Umar NamadiAbdulwahab Umar Namadi ya rasu ne a ranar Alhamis,… Abba Kabir Yusuf Ya Yi Wa Gwamna Ta’aziyyar Rasuwar ‘Dansa …C0NTINUE … Read more

Adadin Masu Shiga Wasannin Kankara A Sin Ya Kai Miliyan 313 Tun Bayan Gasar Olympics Ta Hunturu Ta Beijing

Adadin Masu Shiga Wasannin Kankara A Sin Ya Kai Miliyan 313 Tun Bayan Gasar Olympics Ta Hunturu Ta Beijing

Tun bayan kammala gasar wasannin Olympics na hunturu da birnin Beijing ya karbi bakunci a shekarar 2022, adadin al’ummun Sin masu shiga wasannin kankara da dusar kankara, da harkokin nishadi masu nasaba da hakan ya karu zuwa mutum miliyan 313. Daraktan sashen lura da tattalin arziki,… Adadin Masu Shiga Wasannin Kankara A Sin Ya Kai … Read more

Man slits friend’s throat in Kogi after collecting his N200,000

2023: Kogi slams N10m on presidential candidates for billboards

A 200- level undergraduate of Confluence University of Science and Technology (CUSTECH), Osara in Kogi, Usman Tijani, has been attacked and brutally injured by his friend, Abdulmuqeet Musari, Police has said. The Kogi Command’s Spokesman, SP Williams Aya, confirmed the incident… Man slits friend’s throat in Kogi after collecting his N200,000 …C0NTINUE READING … Read more