BREAKING: Shugabannin SDP Sun Ziyarci Mai Martaba Sarki, Ya Tsage Masu Gaskiya kan Yaudarar Jama’a
Sarkin Ilorin, Mai Martaba Alhaji Ibrahim Sulu-Gambari ya karɓi bakuncin tawagar jam’iyyar SDP a fadarsa da ke jihar KwaraMai martaba sarkin ya yi kira ga ɗaukacin ƴan siyasa su zama masu gaskiya da rikon amana maimakon su riƙa yaudarar ƴan NajeriyaShugaban tawagar SDP kuma ɗan… Shugabannin SDP Sun Ziyarci Mai Martaba Sarki, Ya Tsage Masu … Read more