Babban Bankin Nijeriya (CBN), ya bayyana cewa ritayar da ma’aikatansa 1,000 za su yi kwanan nan ba tilasta musu aka yi ba.
Ya ce ma’aikatan ne suka yanke shawarar barin aiki da kansu.
Wannan bayanin ya fito ne yayin zaman sauraron bincike da Majalisar Wakilai ta gudanar kan ritayar…
CBN Ya Ce Bai Tilasta Wa Ma’aikata 1,000 Yin Ritaya Ba …C0NTINUE READING >>>>