Babban Bankin Najeriya (CBN) ya ci tarar bankuna tara ta zunzurutun kudi Naira biliyan 1.35 saboda rashin fitar da takardun kudi ta ATMAn ruwaito cewa kowanne banki da aka samu da laifi an ci tararsa Naira miliyan 150 saboda saba dokokin raba kudi na CBNCBN ya gargadi bankuna cewa za a…
CBN Ya Gano Masu Jawo Karancin Kudi, Ya Lafta Musu Tarar Naira Biliyan 1.35 …C0NTINUE READING >>>>