Babban Bankin Najeriya (CBN) ya sanar da sabon tsari na rage yawan kudin da za a iya cirewa kullum daga na’urorin POS CBN ya bayyana cewa wannan matakin na daga cikin shirin bunkasa tattalin arziki ta hanyar amfani da na’urorin zamani Sanarwar ta shafi bankunan ajiya, kananan…
CBN Ya Kayyade Kudin da ‘yan Najeriya Za Su Rika Cirewa daga Masu POS …C0NTINUE READING >>>>