Hukumar kwastam ta kasar Sin, ta ce a shekarar 2024 da ta shude, cinikayyar waje da kasar Sin ta gudanar ta kai sabon matsayi, yayin da kasar ta biyu a karfin tattalin arziki ta kara karfafa matsayinta, na kasancewa a sahun gaba a fannin cinikayya tsakanin sassan kasa da kasa.
Wasu…
Cinikayyar Waje Ta Kasar Sin Ta Kai Sabon Matsayi A Shekarar 2024 …C0NTINUE READING >>>>