Ciyamomi 2 da Ƴan Majalisa Sama da 10 Sun Fice daga PDP Zuwa Jam’iyyar APC

Edo – Yunƙurin jam’iyyar APC mai mulki na karɓar ragamar mulki a kananan hukumomi 18 na jihar Edo ya ɗauki sabon salo a ranar Juma’a 3 ga watan Janairu.

Shugaban ƙaramar hukumar Ovia ta Kudu maso Yamma, Hon. Edosa Enowoghomenma tare da kansiloli takwas sun fice daga PDP zuwa APC.

Ciyamomi 2 da Ƴan Majalisa Sama da 10 Sun Fice daga PDP Zuwa Jam’iyyar APC …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment