Babban rukunin gidajen rediyo da telabijin na kasar Sin (CMG) ya yi wani nuni na musamman na fitilu a jikin wasu manyan gine-gine guda 2 na kasar Afirka ta Kudu da na kasar hadaddiyar daular Larabawa ta UAE.
Nunin fitilun da aka yi a jikin ginin “The Leonardo”, gini mafi tsayi a…
CMG Ya Yi Nunin Fitilu A Jikin Manyan Gine-Ginen Afirka Ta Kudu Da UAE …C0NTINUE READING >>>>